2 Tessalonikawa 3:8 - Littafi Mai Tsarki8 ba mu kuwa ci abincin kowa a banza ba, sai dai mun sha wahala da fama, muna aiki dare da rana, don kada mu nawaita wa kowane ɗayanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 ba mu kuwa ci abincin kowa ba tare da ba mu biya ba. A maimakon haka, mun yi aiki dare da rana, muna fama muna wahala kuma don kada mu nawaita wa waninku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |