2 Tessalonikawa 3:4 - Littafi Mai Tsarki4 Mun kuma amince da ku a game da Ubangiji, cewa kuna bin umarnin da muka yi muku, za ku kuma riƙa bi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Muna da tabbaci cikin Ubangiji cewa kuna bin umarnai da muka yi muku, za ku kuma ci gaba da yin abubuwan da muka umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |