2 Tessalonikawa 3:16 - Littafi Mai Tsarki16 To, Ubangiji kansa, mai zartar da salama, yă ba ku salama a koyaushe a kowane hali. Ubangiji ya kasance tare da ku duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Yanzu, bari Ubangiji mai salama kansa yă ba ku salama a kowane lokaci da kuma a ta kowace hanya. Ubangiji yă kasance tare da ku duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |