2 Tessalonikawa 3:11 - Littafi Mai Tsarki11 Gama mun ji labari cewa waɗansunku malalata ne kawai, ba sa aikin kome, masu shisshigi ne kurum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Mun ji cewa waɗansunku suna zaman banza. Ba sa aikin kome; sai shisshigi kurum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |