2 Tessalonikawa 3:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ai, ko dā ma, sa'ad da muke a tare, mun yi muku wannan umarni, cewa duk wanda ya ƙi yin aiki, kada a ba shi abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ko ma a sa’ad da muke tare da ku, mun ba ku wannan umarni cewa, “In mutum ya ƙi yin aiki, kada a ba shi abinci.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |