2 Tessalonikawa 2:8 - Littafi Mai Tsarki8 A sa'an nan ne fa sarkin tawayen zai bayyana, Ubangiji Yesu kuwa zai hallaka shi da hucin bakinsa, ya kuma shafe shi da bayyanarsa a ranar komowarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sa’an nan za a bayyana mai tawayen, Ubangiji Yesu kuwa zai hamɓare shi da numfashin bakinsa yă kuma hallaka shi da darajar dawowarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |