2 Tessalonikawa 2:4 - Littafi Mai Tsarki4 Shi ne magabci, mai ɗaukaka kansa, yana gāba da duk abin da ya shafi sunan Allah, ko kuma wanda ake yi wa ibada. Har ma yakan zauna a Haikalin Allah, yana cewa, shi ne Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Zai yi gāba yă kuma ɗaukaka kansa a bisa kome da ya shafe sunan Allah, ko kuma ake yi wa sujada, domin yă kafa kansa a haikalin Allah, yana shelar kansa a kan shi Allah ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |