2 Tessalonikawa 2:3 - Littafi Mai Tsarki3 Kada ku yarda kowa yă yaudare ku ko ta halin ƙaƙa, domin wannan rana ba za ta zo ba, sai an yi fanɗarewar nan, sarkin tawaye kuma ya bayyana, wato, hallakakken nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Kada ku bar wani yă ruɗe ku ko ta yaya, gama wannan rana ba za tă zo ba sai an yi tawayen nan an kuma bayyana mutumin tawayen nan, mutumin da aka ƙaddara ga hallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |