2 Tessalonikawa 2:16 - Littafi Mai Tsarki16 To, Ubangijinmu Yesu Almasihu kansa, da kuma Allah Ubanmu, wanda ya ƙaunace mu, ya kuma ba mu madawwamiyar ta'aziyya da kyakkyawan bege ta wurin alherinsa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ubangijinmu Yesu Kiristi kansa da kuma Allah Ubanmu, wanda ya ƙaunace mu kuma ta wurin alherinsa yă ba mu madawwamiyar ƙarfafawa da kyakkyawar bege, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |