2 Tessalonikawa 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Saboda haka, mu kanmu ma taƙama muke yi da ku a cikin ikilisiyoyin Allah, saboda jimirinku, da bangaskiyarku a cikin yawan tsananin da kuke sha, da ƙuncin da kuke a ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Saboda haka, a cikin ikkilisiyoyin Allah muna taƙama game da daurewarku da kuma bangaskiyarku cikin dukan tsanani da gwaje-gwajen da kuke sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |