2 Tessalonikawa 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 don a ɗaukaka sunan Ubangijinmu Yesu a cikinku, ku kuma a cikinsa, bisa ga alherin Allahnmu, da na Ubangiji Yesu Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Muna wannan addu’a don sunan Ubangijinmu Yesu yă sami ɗaukaka a cikinku, ku kuma a cikinsa, bisa ga alherin Allahnmu da na Ubangiji Yesu Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |