2 Tessalonikawa 1:11 - Littafi Mai Tsarki11 Da wannan maƙasudi, a kullum muke yi muku addu'a, Allahnmu yă sa ku cancanci kiransa, ya biya muku duk muradinku na yin nagarta, da aikin bangaskiya ta wurin ƙarfin ikonsa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sane da wannan, kullum muna addu’a saboda ku, don Allahnmu yă sa ku cancanci kiransa, ta wurin ikonsa kuma yă cika kowace manufarku mai kyau da kuma kowane aikin da bangaskiyarku ta iza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |