2 Tessalonikawa 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 wato, a lokacin da ya dawo, tsarkakansa su ɗaukaka shi, duk masu ba da gaskiya kuma su yi al'ajabinsa a ranar nan, don kun gaskata shaidar da muka yi muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 a ranar da zai dawo don a ɗaukaka shi a cikin mutanensa masu tsarki, yă kuma zama abin banmamaki ga dukan waɗanda suka gaskata. Wannan ya haɗa har da ku, domin kun gaskata shaidar da muka yi muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |