2 Tarihi 9:7 - Littafi Mai Tsarki7 Masu farin ciki ne mutanenka, da barorinka waɗanda suke yi maka hidima kullayaumin, gama kullum suna jin hikimarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Abin farin ciki ne ga mutanenka! Abin farin ciki ne ga fadawanka, waɗanda suke cin gaba da tsayawa a gabanka suna kuma jin hikimarka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |