2 Tarihi 9:6 - Littafi Mai Tsarki6 Amma dā ban gaskata labarinsu ba, sai da na zo na gani da idona, ashe, ko rabin yawan hikimarka ma ba a faɗa mini ba. Ashe, duk labarin da aka faɗa mini, ka zarce haka ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Amma ban gaskata abin da suka faɗa ba sai da na zo na kuma gani da idanuna. Tabbatacce, ko rabin girman hikimarka ba a faɗa mini ba, ka wuce labarin da na ji nesa ba kusa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |