30 A Urushalima, Sulemanu ya yi shekara arba'in yana mulkin dukan Isra'ila.
30 Solomon ya yi mulki a Urushalima a bisa dukan Isra’ila shekaru arba’in.
Sai Sulemanu ya zauna a kan gādon sarauta na Ubangiji maimakon tsohonsa Dawuda. Ya yi nasara a cikin sarautar, Isra'ilawa dukansu suka yi masa biyayya.