2 Tarihi 9:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sai Sulemanu sarki ya ƙera manyan garkuwoyi guda ɗari biyu na zinariya, kowace garkuwa nauyinta shekel ɗari shida ne na zinariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Sarki Solomon ya yi manyan garkuwoyi ɗari biyu da zinariya; an yi kowane garkuwa da bekas ɗari shida na zinariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |