2 Tarihi 8:7 - Littafi Mai Tsarki7 Dukan jama'ar da suka ragu a ƙasar, wato Hittiyawa, da Amoriyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa, waɗanda Isra'ilawa ba su hallaka ba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Dukan mutanen da suka rage daga Hittiyawa, Amoriyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa (waɗannan mutane ba Isra’ilawa ba ne), အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |