2 Tarihi 7:17 - Littafi Mai Tsarki17 Amma kai, idan za ka yi zamanka a gabana kamar yadda tsohonka Dawuda ya yi, ka kuma aikata bisa ga dukan abin da na umarce ka, ka kiyaye dokokina da farillaina, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “Game da kai kuwa, in ka yi tafiya a gabana kamar yadda Dawuda mahaifinka ya yi, ka kuma yi dukan abin da na umarta, ka kiyaye ƙa’idodina da dokokina, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |