2 Tarihi 6:25 - Littafi Mai Tsarki25 sai ka ji daga Sama ka gafarta zunubin jama'arka Isra'ila, ka komo da su ƙasar da ka ba su, su da kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 sai ka ji daga sama ka kuma gafarta zunubin mutanenka Isra’ila ka kuma dawo da su zuwa ƙasar da ka ba su da kuma kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |