2 Tarihi 6:21 - Littafi Mai Tsarki21 ka ji roƙe-roƙen bawanka da na jama'ar Isra'ila, sa'ad da suke addu'a suna fuskantar wannan wuri, ka ji daga wurin da kake zaune a Sama, sa'ad da ka ji, ka gafarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Ka ji roƙe-roƙen bawanka da na mutanenka Isra’ila sa’ad da suka yi addu’a suna duban wajen wannan wuri. Ka ji daga sama, mazauninka; kuma sa’ad da ka ji, ka gafarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |