2 Tarihi 6:19 - Littafi Mai Tsarki19 Duk da haka ka kula da addu'ar bawanka da roƙe-roƙensa. Ya Ubangiji Allahna, ka kasa kunne ga kuka da addu'ar da bawanka yake yi a gabanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Duk da haka ka mai da hankali ga addu’ar bawanka da kuma roƙo don jinƙai, ya Ubangiji, Allahna. Ka ji kuka da addu’ar da bawanka yake yi a gabanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |