2 Tarihi 6:18 - Littafi Mai Tsarki18 “Ashe kuwa Allah zai zauna tare da ɗan adam a duniya? Ga shi kuwa, sama da saman sammai ba su iya ɗaukarka ba, balle fa ɗakin da na gina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 “Amma tabbatacce Allah zai zauna a duniya tare da mutane? Sammai, har ma da saman sammai, ba za su iya riƙe ka ba. Balle wannan haikalin da na gina! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |