2 Tarihi 6:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sulemanu ya miƙe a gaban bagaden Ubangiji a idon dukan taron Isra'ila ya ɗaga hannuwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sa’an nan Solomon ya tsaya a gaban bagaden Ubangiji a gaban dukan taron Isra’ila ya ɗaga hannuwansa sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |