2 Tarihi 5:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sarki Sulemanu da dukan taron mutanen Isra'ila waɗanda suka hallara a gaban akwatin suka yi ta miƙa hadayun tumaki da bijimai masu yawan gaske, har ba su ƙidayuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sarki Solomon kuwa da taron Isra’ila gaba ɗaya da suka taru kewaye da shi suna a gaban akwatin alkawarin, suna miƙa tumaki da shanu masu yawa da suka wuce ƙirge ko lissafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |