2 Tarihi 5:11 - Littafi Mai Tsarki11 Firistocin suka fito daga Wuri Mai Tsarki na Haikalin Allah, gama dukan firistocin da suka hallara, sun tsarkake kansu ba tare da kula da bambancin matsayi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’an nan firistoci suka janye daga Wuri Mai Tsarki. Dukan firistocin da suke can sun tsarkake kansu, ko daga wace ɓangarori suka fito. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |