2 Tarihi 5:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ba kome cikin akwatin sai alluna biyu waɗanda Musa ya sa a ciki sa'ad da suke a Horeb. A Horeb ne Ubangiji ya ƙulla alkawarin da mutanen Isra'ila, sa'ad da suka fito daga Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Babu wani abu a cikin akwatin alkawarin sai alluna biyu da Musa ya sa a cikinsa a Horeb, inda Ubangiji ya yi alkawari da Isra’ilawa bayan sun fito Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |