2 Tarihi 36:1 - Littafi Mai Tsarki1 Jama'ar ƙasa kuwa suka ɗauki Yehowahaz ɗan Yosiya suka naɗa shi sarki. Ya gaji tsohonsa a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sai mutanen ƙasar suka ɗauki Yehoyahaz ɗan Yosiya suka naɗa shi sarki a Urushalima yă gāji mahaifinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |