2 Tarihi 34:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji, yana bin al'amuran da kakansa Dawuda ya yi, bai kauce dama ko hagu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji ya kuma yi tafiya a hanyoyin kakansa Dawuda, ba tare da juye dama ko hagu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |