2 Tarihi 33:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, ya yi irin ayyukan banƙyama da al'ummai waɗanda Ubangiji ya kore su a gaban jama'ar Isra'ila suke yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya yi abin da yake mugu a gaban Ubangiji, yana bin ayyukan banƙyama na al’umman da Ubangiji ya kora a gaban Isra’ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |