2 Tarihi 32:30 - Littafi Mai Tsarki30 Hezekiyan nan kuwa ya datse ruwan da yake gangarawa daga kogin Gihon, ya karkatar da su su gangara zuwa wajen yammacin birnin Dawuda. Hezekiya ya arzuta da dukan ayyukan da ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Hezekiya ne ya datse ruwan bisa na maɓulɓular Gihon, ya sa ruwan ya gangara zuwa gefe yamma na Birnin Dawuda. Ya yi nasara a kome da ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |