2 Tarihi 32:24 - Littafi Mai Tsarki24 A kwanakin nan kuwa Hezekiya ya yi ciwo gab da mutuwa, sai ya yi addu'a ga Ubangiji, Ubangiji kuwa ya amsa masa ya ba shi alama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 A kwanakin nan Hezekiya ya yi ciwo, ya yi kusan mutuwa. Sai ya yi addu’a ga Ubangiji, wanda ya amsa masa ya kuma ba shi alama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |