2 Tarihi 31:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sa'ad da Hezekiya da sarakuna suka zo suka ga tsibi tsibin, sai suka yabi Ubangiji da jama'arsa Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sa’ad da Hezekiya da fadawansa suka zo suka ga tsibin, sai suka yabi Ubangiji, suka kuma albarkace mutanensa Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |