2 Tarihi 31:4 - Littafi Mai Tsarki4 Hezekiya ya kuma umarci jama'ar da suke zaune a Urushalima su riƙa ba da rabon firistoci da na Lawiyawa, domin su mai da hankali ga dokar Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ya umarci mutanen da suke zama a Urushalima su ba da rabon da yake na firistoci da Lawiyawa, don su ƙwallafa ransu ga Dokar Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |