2 Tarihi 30:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai mutane kaɗan na Ashiru, da na Manassa, da na Zabaluna suka yi tawali'u, suka zo Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Duk da haka, waɗansu mutanen Asher, Manasse da Zebulun suka ƙasƙantar da kansu suka tafi Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |