2 Tarihi 3:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai ya kafa ginshiƙin a ƙofar Haikali, ɗaya a wajen kudu, ɗaya kuma a wajen arewa. Ya sa wa na wajen kudu suna Yakin, na wajen arewa kuwa Bo'aza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ya kafa ginshiƙan a gaban haikalin, ɗaya a kudu, ɗaya kuma a arewa. Ya kira wanda yake kudun, Yakin, na arewan kuwa ya kira Bowaz. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |