2 Tarihi 3:12 - Littafi Mai Tsarki12 Guda kerub ɗin kuma, fiffikensa guda ya taɓo bangon ɗakin, ɗaya fiffiken shi ma ya taɓo fiffiken kerub na farko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Haka ma fiffiken kerub na biyu ɗin tsawonsa kamu biyar ne, ya taɓo bangon haikalin, ɗaya fiffiken shi ma tsawonsa kamu biyar ne, ya taɓo fiffiken kerub na farko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |