2 Tarihi 28:6 - Littafi Mai Tsarki6 Gama Feka, ɗan Remaliya, ya kashe mutum dubu ɗari da dubu ashirin (120,000) cikin Yahuza a rana ɗaya, dukansu kuwa jarumawa ne, don sun bar bin Ubangiji Allah na kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 A rana ɗaya Feka ɗan Remaliya ya kashe sojoji dubu ɗari da dubu ashirin a Yahuda, domin Yahuda sun yashe Ubangiji Allah na kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |