2 Tarihi 26:3 - Littafi Mai Tsarki3 Azariya yana da shekara goma sha shida sa'ad da ya ci sarauta. Ya kuwa yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu, sunan tsohuwarsa Yekoliya ta Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Uzziya yana da shekara goma sha shida sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu. Sunan mahaifiyarsa Yekoliya ce; ita daga Urushalima ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |