3 Sai Yehoyada ya auro masa mata biyu, ya haifi 'ya'ya mata da maza.
3 Yehohiyada ya zaɓi mata biyu dominsa, yana kuma da ’ya’ya maza da ’ya’ya mata.
Yehoyada kuwa ya tsufa ƙwarai, ya yi tsawon rai, ya rasu. Ya rasu yana da shekara ɗari da talatin da haihuwa.
Amma za ka tafi ƙasata, daga cikin dangina ka auro wa ɗana Ishaku mata.”
Ya zauna a jejin Faran. Sai mahaifiyarsa ta auro masa mata daga ƙasar Masar.
Lamek ya auri mata biyu, sunan ɗayar Ada, ta biyun kuwa Zulai.
Yowash ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji a dukan zamanin Yehoyada firist.
Bayan wannan sai Yowash ya yi niyya ya gyara Haikalin Ubangiji.