2 Tarihi 23:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai Yehoyada, firist, ya fito da shugabanni waɗanda suke shugabancin rundunar sojoji, ya ce musu, “Ku kawo ta a tsakiyar sojoji, duk wanda ya bi ta a kashe shi da takobi.” Gama firist ɗin ya ce, “kada ku kashe ta a Haikalin Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Yehohiyada firist ya fito da shugabanni waɗanda suke shugabancin rundunar sojoji, ya ce musu, “Ku fitar da ita tsakanin sojoji ku kuma kashe duk wanda ya bi ta da takobi.” Gama firist ya ce, “Kada ku kashe ta a haikalin Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |