2 Tarihi 21:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sa'ad da Yoram ya hau gadon sarautar tsohonsa, ya kahu sosai, sai ya karkashe dukan 'yan'uwansa da takobi, ya kuma karkashe waɗansu daga cikin sarakunan Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Sa’ad da Yehoram ya kafa kansa sosai a bisa mulkin mahaifinsa, sai ya kashe dukan ’yan’uwansa da takobi tare da waɗansu sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |