2 Tarihi 21:3 - Littafi Mai Tsarki3 Tsohonsu ya ba su kyautai da yawa na azurfa da zinariya, da abubuwa masu daraja, da birane masu garu a Yahuza, amma ya ba da mulkin ga Yoram, saboda shi ne ɗan fari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Mahaifinsu ya ba su kyautai masu yawa na azurfa da zinariya da kayayyaki masu daraja, tare da birane masu katanga a Yahuda, amma ya ba da mulki ga Yehoram domin shi ne ɗan farinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |