2 Tarihi 20:4 - Littafi Mai Tsarki4 Yahuza suka tattaru don su nemi taimako daga wurin Ubangiji. Daga cikin dukan biranen Yahuza, mutane suka zo don su nemi Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Mutanen Yahuda suka taru gaba ɗaya don su nemi taimako daga wurin Ubangiji, tabbatacce suka fito daga kowane garin Yahuda don su neme shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |