2 Tarihi 20:34 - Littafi Mai Tsarki34 Sauran ayyukan Yehoshafat, daga farko zuwa ƙarshe, an rubuta su a littafin tarihin Yehu ɗan Hanani, wanda aka rubuta a littafin sarakunan Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Sauran ayyukan mulkin Yehoshafat, daga farko zuwa ƙarshe, an rubuta su a tarihin Yehu ɗan Hanani, waɗanda aka rubuta a littafin sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |