2 Tarihi 20:32 - Littafi Mai Tsarki32 Ya bi tafarkin tsohonsa, Asa, bai kuwa kauce ba, ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Ya yi tafiya a hanyoyin mahaifinsa Asa bai kuwa kauce daga gare su ba; ya yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |