2 Tarihi 20:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sai Yehoshafat ya ji tsoro ya himmatu ga neman Ubangiji, ya kuma sa a yi shela, a yi azumi a dukan Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 A firgice, Yehoshafat ya yanke shawara yă nemi nufin Ubangiji, ya kuma yi shelar azumi a dukan Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |