2 Tarihi 2:2 - Littafi Mai Tsarki2 Don haka, sai ya sa mutane dubu saba'in (70,000) don ɗaukar kaya, dubu tamanin (80,000) su haƙo duwatsu a tsaunuka, dubu uku da ɗari shida (3,600) kuma su ne shugabanni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya ɗebi mutane dubu saba’in su zama ’yan ɗauko, mutane dubu tamanin su zama masu fasa dutse a tuddai, da kuma mutane dubu uku da ɗari shida su zama masu lura da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |