2 Tarihi 2:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai ya zaɓi mutum dubu saba'in (70,000) daga cikinsu su zama masu ɗaukar kaya, dubu tamanin (80,000) kuma don su riƙa haƙo duwatsu daga tsaunuka, dubu uku da ɗari shida (3,600) kuwa don su zama shugabanni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ya sa 70,000 a cikinsu su zama ’yan ɗauko, 80,000 kuma su zama masu fasan dutse a tuddai, sa’an nan 3,600 su zama shugabanni masu lura da aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |