2 Tarihi 2:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sarki Sulemanu ya ƙidaya dukan baƙin da suke a ƙasar Isra'ila, kamar yadda tsohonsa Dawuda ya yi. Yawan baƙin da aka samu sun kai dubu ɗari da dubu hamsin da uku, da ɗari shida (153,600). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Solomon ya ƙidaya dukan baƙin da suke cikin Isra’ila, bayan ƙidayan da mahaifinsa Dawuda ya yi; aka kuma tarar sun kai 153,600. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |